✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Karancin albashi ya sa malamin makaranta zama ‘dan daba’

Ana zargin wani malamin makaranta a kasar Kambodiya da kafa wata kungiyar ’yan daba masu dauke da makamai saboda kankantar albashinsa, kamar yadda kafar watsa…

Ana zargin wani malamin makaranta a kasar Kambodiya da kafa wata kungiyar ’yan daba masu dauke da makamai saboda kankantar albashinsa, kamar yadda kafar watsa labarai ta Khmer Times ta ruwaito.