✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

karamar Hukumar Jahun ta saya wa masu aikin ceto garin kwakin Naira miliyan daya

karamar Hukumar Jahun a Jihar Jigawa ta sayi garin rogo (kwaki) da kulikuli na kimanin Naira miliyan daya inda ta raba wa wadanda suka yi…

karamar Hukumar Jahun a Jihar Jigawa ta sayi garin rogo (kwaki) da kulikuli na kimanin Naira miliyan daya inda ta raba wa wadanda suka yi aikin ceton dukiya da rayukan al’umma a yankunan karamar hukumar a lokacin ambaliyar da ta gabata.