✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kalli hotunan daurin auren dan Shaikh Ja’afar Adam

Dan shahararren malamin Muusulunci Marigayi Shaikh Ja’afar Mahmud Adam, ya angwance a ranar Asabar 27 ga watan Yuni. Taron daurin auren Salim Ja’afar Mahmud Adam…

Dan shahararren malamin Muusulunci Marigayi Shaikh Ja’afar Mahmud Adam, ya angwance a ranar Asabar 27 ga watan Yuni.

Taron daurin auren Salim Ja’afar Mahmud Adam ya sami halarcin tarin manyan malamai da suka hadar da Suhugaban Kungiyar Izala na Kasa, Shaikh Abdullahi Bala Lau da Sakataren kungiyar Shaikh Kabiru Haruna Gombe da  Dokta  Bashir Umar na masallacin Alfurqan Kano, tare da tarim ‘yan uwa da abokan arziki.

Ga wasu daga cikin hotunan daurin auren:

Wane fata kuke wa dan shahararren malamin?