✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Jami’an tsaro na STF sun yi musayar wuta da wasu mutane a Filato

Jami’an tsaro na musammman da ke aikin samar da zaman lafiya a Jihar Filato (STF) sun yi musayar wuta da wasu mutane da ke dauke…

Jami’an tsaro na musammman da ke aikin samar da zaman lafiya a Jihar Filato (STF) sun yi musayar wuta da wasu mutane da ke dauke da makamai a karamar Hukumar Barikin Ladi da ke jihar.