✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Jahannama kalilan

Wani Bafulatani ne ya je Makka, sai ya ga Larabawa suna jin dumi a gaban wuta. Shi kuma ba ya jin Larabci, sai ya ce…

Wani Bafulatani ne ya je Makka, sai ya ga Larabawa suna jin dumi a gaban wuta. Shi kuma ba ya jin Larabci, sai ya ce masu: “Don Allah, jahannama kalilan fisabilillahi.”
Daga Idris Fahad Suleja, 08153330827