Jadawalin Gasar Rukunin Firmiya Na Wannan Mako
7 Ga Maris, 2015
kueens Park Rangers Da Tottenham Hudu na yamma
Jadawalin Gasar Rukunin La-Liga Ta Sifen A Wannan Mako:
Juma’a 6 Ga Maris, 2015
Lebante Da Eibar Takwas saura kwata
Asabar 7 Ga Maris, 2015
Deportibo Da Sebilla Hudu na yamma
Athletic Club Da Real Madrid Shida na yamma
Elche Da Almera Takwas na dare
Granada CF Da Malaga Goma na dare
Lahadi 8 Ga Maris, 2015
Barcelona Da Rayo ballecano Sha biyun rana
Real Sociedad Da Espanyol Biyar na yamma
billarreal Da Celta de bigo Bakwai na dare
Atltico de Madrid Da balencia CF Tara na dare
Litinin 9 Ga Maris, 2015
Cordoba Da Getafe Takwas saura kwata na dare