✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Jadawalin Gasanni daban-daban na wannan mako

Gasar Firimiya ta Ingila: Juma’a 30 ga Nuwamba, 2018: Cardiff City da Wolberhampton Wanderers  9:00 na dare Asabar 1 ga Disamba, 2018: Crystal Palace da…

Gasar Firimiya ta Ingila:

Juma’a 30 ga Nuwamba, 2018:

Cardiff City da Wolberhampton Wanderers  9:00 na dare

Asabar 1 ga Disamba, 2018:

Crystal Palace da Burnley  4:00 na yamma

Huddersfield Town da Brighton 4:00 na yamma

Leicester City  da Watford  4:00 na yamma

Manchester City da Bournemouth  4:00 na yamma

Newcastle United  da West Ham United  4:00 na yamma

Southampton  da Manchester United  6:30 na yamma

 

Lahadi 2 ga Disamba, 2018:

Chelsea  da Fulham 1:00 na rana

Arsenal  da Tottenham Hotspur 3:05 na rana

Liberpool  da Eberton 5:15 na yamma

 

Gasar La-Liga ta Spain:

Juma’a 30 ga Nuwamba, 2018:

Rayo Ballecano  da Eibar  9:00 na dare

Asabar 1 ga Disamba, 2018:

Celta Bigo  da SD Huesca  1:00 na rana

Real Balladolid  da Leganes  4:15 na yamma

Getafe  da Espanyol  6:30 na yamma

Real Madrid  da Balencia  8:45 na dare

 

Lahadi 2 ga Disamba, 2018

Real Betis  da Real Sociedad  12:00 na rana

Girona  da 15:15 Atletico Madrid  4:15 na yamma

Barcelona  da Billarreal  6:30 na yamma

Alabes  da Sebilla  8:45 na dare

Gasar Serie A Ta Italiya:

Asabar 1 ga Disamba, 2018

Spal  da Empoli  3:00 na rana

Fiorentina  da Jubentus  6:00 na yamma

Sampdoria  da Bologna  8:30 na dare

 

Lahadi 2 ga Disamba, 2018

AC Milan da Parma  12:30 na rana

Frosinone  da Cagliari  3:00 na rana

Sassuolo  da Udinese  3:00 na rana

Torino da Genoa 3:00 na rana

Chiebo  da Lazio 6:00 na yamma

Roma  da Inter Milan  8:30 na dare

 

Litinin 3 ga Disamba, 2018:

Atalanta  da Napoli  8:30 na dare