✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ina nan da raina – Sardaunan Mawaka

Fitaccen mawakin fadakarwar nan da kuma nishadi, Abdul’aziz dahiru wanda aka fi sani da Sardaunan Mawaka ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa ya rasu…

Fitaccen mawakin fadakarwar nan da kuma nishadi, Abdul’aziz dahiru wanda aka fi sani da Sardaunan Mawaka ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa ya rasu sakamakon hadarin mota a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja.