A wannan shekarar ce Magajin garin Gwandu, Alhaji Muhammadu Modi ya cika shekara dari a duniya, amma yawan shekarun nasa bai raunana shi ba,
‘Ina iya tauna rake duk da na cika shekara 100’