✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ina goyon bayan raba Jihar Kaduna – Sanata Makarfi

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Ahmed Mohammed Makarfi ya ce yana goyon bayan a fitar da Jihar Gurara daga Jihar Kaduna ta yanzu saboda hakan…

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Ahmed Mohammed Makarfi ya ce yana goyon bayan a fitar da Jihar Gurara daga Jihar Kaduna ta yanzu saboda hakan zai kawo ci gaba a jihar.