✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Idan aka haifi mutum a sararin sama, a wane gari za a ce an haife shi?

Ganin cewa ana ci gaba da samun mata masu juna-biyu suna haihuwa a jirgin sama yayin da yake tafiya. Ga abin da wakilanmu suka tattaro…

Ganin cewa ana ci gaba da samun mata masu juna-biyu suna haihuwa a jirgin sama yayin da yake tafiya. Ga abin da wakilanmu suka tattaro mana dangane da sunan garin da za a ce an haife jinjirin?