✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gani ya kori ji

Ga wasu daga cikin labaran da muka kawo muku a wannan makon cikin hotuna

Abubuwa da dama sun faru a wannan makon mai karewa, kama daga sace dalibai akalla 120 a wata makarantar sakandare a Jihar Kaduna, zuwa ga karin girman da aka yi wa Babban Hafsan Sojin Kasa na Najeriya.

Ga wasu daga cikin labaran da muka kawo muku a makon cikin hotuna.