HOTUNA: Ziyarar Sarkin Kano Da Na Bichi Ga Sarkin Musulmi
A ranar Alhamis ne Sarkin Kano Aminu Ado Bayero da dan uwansa, Sarkin Bichi Nasiru Ado Bayero suka kai ziyarar ban girma ga Mai Alfarma…
DagaYakubu Liman
Fri, 26 Aug 2022 8:52:10 GMT+0100
A ranar Alhamis ne Sarkin Kano Aminu Ado Bayero da dan uwansa, Sarkin Bichi Nasiru Ado Bayero suka kai ziyarar ban girma ga Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar a fadarsa a garin Sakkwato.
Ga yadda ziyarar ta kasance a cikin hotuna:
Wasu daga cikin masu tarbar Sarakunan a filin jirgin sama na Sakwatto (Hoto: Kamal Umar).Wazirin Kano Sa’ad Gidado da Turakin Bichi, Ali Ado Bayero a Yayin Ziyarar (Hoto: Sultanate Media Council)Wazirin Sakwatto na tarbar Sarkin Kano a yayin saukarsa a filin jirgin sama da ke Sakkwato (Hoto: Kamal Umar).Wazirin Sakkwato na tarbar Sarkin Kano Aminu Ado Bayero a filin jirgin sama a yayin ziyarar (Hoto: Kamal Umar).Sarkin Bichi Nasiru Ado Bayero a kan hanyarsa ta zuwa Fadar Sarakin Musulmi daga filin jirgin saman Sakkwato (Hoto: Kamal)Sarkin Kano Aminu Ado Bayero a hanyarsa ta zuwa Fadar Sarkin Musulmi daga filin jirgin sama a Sakwatto (Hoto: Kamal Umar).Wazirin Sakwatto da manyan jami’an gwamnati bayan sun tarbi sarakunan Kano da Bichi a yayin ziyarar (Hoto: Kamal Umar).Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abuakar yana tarbar Sarkin Bichi a fadarsa.Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar na tarbar Sarkin Kano a fadarsa a yayin ziyarar (Hoto Kamal)Mai alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar da Sarkunan Kano da na Bichi a fadarsa a yayin ziyarar (Hoto: Kamal)Mai alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar da Sarkunan Kano da na Bichi a fadarsa a yayin ziyarar (Hoto: Kamal)Wasu hakiman Masarautun Kano da Bichi a Fadar Sarkin Musulmi a Sakwatto a yayin ziyarar (Hoto: Kamal)Mai Alfarama Sarkin musulmi Sa’ad Abubakar yana addu’a a yayin ziyarar da Sarakunan biyu suka kai masa (Hoto Kamal)Sarakin Kano Aminu Ado Bayero da dan uwansa Sarakin Bichi Naisru Ado Bayero suna addu’a a yayin ziyarar (Hoto: Kamal)