✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Yadda daliban Kuriga suka isa gidan gwamnatin Kaduna

A ranar Lahadi ne gwamnatin Jihar ta sanar da kubutar daliban daga hannun wadanda suka sace su.

Daliban garin Kuriga 137 da aka sace a Karamar Hukumar Chikun na Jihar Kaduna, waɗanda suka kubuta a ranar Lahadi, sun isa gidan gwamnatin jihar da ke Kaduna.

A ranar Lahadi ne gwamnatin Jihar Kaduna, ta sanar da sakin daliban cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun gwamnan Jihar, Uba Sani.

 

Ga hotunan daliban: