✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Yadda Buhari ya yi bikin tunawa da Ranar ’Yan Mazan Jiya a Abuja

Ana yin bikin ne duka ranar 15 ga watan Janairu.

A ranar Asabar, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Mataimakinsa, Farfesa Yemi Osinbajo da Manyan Hafsoshin Tsaron Kasa suka gudanar da bikin tunawa da Ranar ’Yan Mazan Jiya a babban filin taro na Eagle Square da ke Abuja.

Ana dai bikin ne duk ranar 15 ga watan Janairun kowacce shekara a Najeriya.

Ga wasu daga cikin hotunan yadda bikin ya gudana: