✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Yadda Aka Gudanar Da Sallar Neman Sauƙin Rayuwa A Zariya

Matsin rayuwa da ake fama da ita a Najeriya ta sanya al'ummar Musulmi maza da mata fitowa su gudanar da Sallah da addu'o'i na musamman…

Matsin rayuwa da ake ciki a Najeriya ta sanya al’ummar Musulmi maza da mata fitowa kwansu da kwarkwata suka gudanar da Sallah da addu’o’i na musamman domin neman sauki daga Allah a yankin Zariya da ke Jihar Kaduna.

Ga wasu hotunan yadda aka gudanar da addu’o’in na musamman: