✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Taron addu’ar 3 na dan wasan Kano Pillars

Tsoffin ’yan wasa da kuma masu horaswar ne suka halarci taron addu'ar da aka gudanar a Masallacin Uwaisul Karni da ke unguwar Kofar Mata.

A safiyar Juma’a aka yi addu’ar uku na rasuwar Bello Musa Kofar Mata, tsohon dan wasan Kano Pillars da El Kanemi Warriors.

Tsoffin ’yan wasa da kuma masu horaswar ne suka halarci taron addu’ar da aka gudanar a Masallacin Uwaisul Karni da ke unguwar Kofar Mata.

Ga hotunan yadda taron addu’ar ya gudana kamar yadda kungiyar dalibai ta Kofar Mata ta rawaito wa Aminiya

Kociya Audu Mai kaba na Kungiyar Enugu Rangers tare da wasu bakin a tron addu’ar. (Hoto: Usman Bello K/Mata)
Wasu daga cikin tsoffin a ’yan wasn Kano Pillar a taron addua’ar. (Hoto: Usman Bello K/Mata)
Wasu daga cikin mahlarta taron addu’ar. (Hoto: Usman Bello K/Mata)
Kociya Halilu Manga na Kano Pillars a taton addua’a. (Hoto: Usman Bello K/Mata)
Kociya Halilu Manga tare da w (Hoto: Usman Bello K/Mata).