✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Shirye-shiryen Karamar Sallah

Ga hotunan yadda jama’a suke yin sayayya domin Karamar Sallah a Kasuwar Madalla da ke Jihar Neja. Hotuna: Onyekachukwu Obi.  

Ga hotunan yadda jama’a suke yin sayayya domin Karamar Sallah a Kasuwar Madalla da ke Jihar Neja.

Hotuna: Onyekachukwu Obi.

Tashar mota inda yanayin tafiye-tafiye ya karu saboda masu bulaguro zuwa garuruwansu domin yin Karamar Sallah.
‘Yan kaji, inda mutane ke zuwa saya kuma a gyara musu domin abincin sallah.
Masu shirin in bulaguro zuwa garuruwansu domin yin sallah.
Wata mata dauke da kajin da ta saya na girkin sallah