✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Bikin yaye kuratan sojojin Najeriya

Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta yaye sabbin sojoji 6,521 daga makarantar horas da kuratan sojojin Najeriya da ke zariya.

Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta yaye sabbin sojoji 6,521 daga makarantar horas da kuratan sojojin Najeriya da ke zariya.

Shugaban rundunar, Laftanar-Janar Faruq Yahaya ne ya kasance babban bako a bikin da aka gudanar a Asabar.

Ga wasu hotunan bikin: