Isowar shugaban Darikar Kadiriyya Shiekh Qaribullahi wurin taron (Hoto: Kamal Photos)Isowar mai marataba Sarkon Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR wurin taron (Hoto: Kamal Photos)Sheikh Qaribullah na tarbar Sarkin Kano wurin taron (Hoto: Kamal Photos)Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR na gaisawa da mataimakin gwamna Nasiru Gawuna (Hoto: Kamal Photos)Saarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR na gaisawa da daya daga cikin manya bakin da suka halarci taron bikin (Hoto: Kamal Photos)Sarkin Kano na gaisawa da daya daga cikin manyan bakin da suka halarci taron (Hoto: Kamal Photos)Manyan bakin da su ka halarci taron bikin (Hoto: Kamal Photos)Mataimakin Gwamnan jihar Kano Nasiru Gawuna tare da Mai Martaba Sarkin Kano wurin taron. (Hoto: Kamal Photos)Rumfar manyan baki da sauran mahalarta taron bikin (Hoto: Kamal Photos)