✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hidindimun Gizagawa na wannan makon 4

A labarin farin ciki, Mataimakin Magatakarda na Gizagawan Jihar Katsina, Abubakar Abdurrahman (08034285718), za a daura aurensa a gobe Asabar, da misalign karfe 2:30 na…

A labarin farin ciki, Mataimakin Magatakarda na Gizagawan Jihar Katsina, Abubakar Abdurrahman (08034285718), za a daura aurensa a gobe Asabar, da misalign karfe 2:30 na rana, a Bachirawa Kano, bayan Asibitin Waziri Gidado.
Muna rokon Allah Ya sa albarka a cikin auren, Ya sa a yi lafiya kuma Ya albarkaci amgo da amarya da zuri’a dayyiba. – Gizago.
A labarin jajantawa kuwa, PRO na Gizagawan Jihar Filato, Rabi’u Baban Amira (08033512622) ya samu asarar dukiya, a sakamakon gobarar da ta kama wata motar tankin mai a Jos.
Muna rokon Allah Ya sa kaffara ce kuma Ya mayar masa da mafi alheri, amin. – Gizago.
***
A wannan makon, ga sababbin Gizagawan da suka samu rijista:
1-R.S.M. N. Jibo, 08038962425 (GZG685LGS). 2-Lawal Adamu, 08056870486 (GZG686LGS). 3-Rabi’u Lawal D.T.M, 08034934325 (GZG687LGS). 4-Hamisu Maikyamis, 08068468445 (GZG688LGS). 5-Murjanatu Abu Sadik (GZG689LGS). 6-Nana Asama’u Alaba (GZG690LGS). 7-Sa’adiya Sabo (GZG691LGS). 8-Abdulkadir M. Gabas Ajingi Jihar Kano, 08066096105 (GZG692KNO). 9-Usman Abubakar kofar Kabuga Kano, 08035930617 (GZG693KNO). 10-Sulaiman Hussaini Ibrahim Haske, 08091221507 (GZG694KNO). 11-Hamisu Hamza Na’ibawa, 07035875470 (GZG695KNO). 12-Abdulganiyu Nabilisi, 08181730823 (GZG696KNO). 13-Hamza Fagge, 07057344990 (GZG697KNO). 14-Ladidi Ahmad Gwale  (GZG698KNO). 15-Lantana Rabiu Kurna (GZG699KNO). 16-Buhari Hadi General,  07060806295 (GZG670KNO). 17-Injiniya Lukman Faragai, 08065461615 (GZG671KNO). 18-Auwalu Shehu dandodo, 08030435991 (GZG672KNO). 19-Bilyaminu Z. Ayagi, 07082460796 (GZG673KNO).