✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Hadarin mota ya ci ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sakkwato takwas

Mataimakin Gwamnan Jihar Sakkwato, Alhaji Mukhtari Shagari ya rasa ’yan uwansa takwas a wani hadarin mota a ranar Litinin da ta gabata a Kwanar Kalgo…

Mataimakin Gwamnan Jihar Sakkwato, Alhaji Mukhtari Shagari ya rasa ’yan uwansa takwas a wani hadarin mota a ranar Litinin da ta gabata a Kwanar Kalgo da ke karamar Hukumar Mafara ta Jihar Zamfara