✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gwamnonin Arewa ku inganta karkara don hana kwararowa birane

Editan Aminiya mai farin jini, ka ba ni dama, in yi kira ga gwamnonin Arewacin Najeriya kan su inganta rayuwar mutanen karkara, don hana su…

Editan Aminiya mai farin jini, ka ba ni dama, in yi kira ga gwamnonin Arewacin Najeriya kan su inganta rayuwar mutanen karkara, don hana su kwararowa zuwa birane neman abin da babu.