✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamnatin Tarayya ta dage zaman Majalisar Zantarwa na wannan Makon

Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa ta dage zamanta na Majalisar Zantarwa da ake yi kowane mako na wannan makon. Mai taimaka wa Shugaban Kasa…

Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa ta dage zamanta na Majalisar Zantarwa da ake yi kowane mako na wannan makon.

Mai taimaka wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a kan harkokin yada labarai, Femi Adesina ne ya sanar da hakan ga manema labarai.