✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamnatin Nepal ta hana amfani da sunan Turanci a makarantun sakandare

Gwamnatin kasar Nepal ta hana makarantun sakandare kakaba  wa kansu sunayen Yammacin Turai, wadanda suka hada da ”, “White House” da “NASA,” don gudun asarar…

Gwamnatin kasar Nepal ta hana makarantun sakandare kakaba  wa kansu sunayen Yammacin Turai, wadanda suka hada da ”, “White House” da “NASA,” don gudun asarar al’adun Nepal a tsarin ilimin kasar.