✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gwamnatin Bauchi za ta sake fasalin kasafin kudinta

Gwamnatin Jihar Bauchi ta bayyana kudirinta na sake fasalin kasafin kudin jihar a shekara mai zuwa domin ya kasance an samu ci gaban ayyukan raya…

Gwamnatin Jihar Bauchi ta bayyana kudirinta na sake fasalin kasafin kudin jihar a shekara mai zuwa domin ya kasance an samu ci gaban ayyukan raya kasa don inganta jin dadi da walwalar jama’a.

%d bloggers like this: