✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gwamna Gaidam ya bada tabbacin inganta tsaro a Yobe

Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya bada tabbaci ga al’ummar Damaturu da sauran sassan jihar cewa, gwamnatinsa za ta ci gaba da samar da…

Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya bada tabbaci ga al’ummar Damaturu da sauran sassan jihar cewa, gwamnatinsa za ta ci gaba da samar da abubuwan more rayuwa da tsaro mai inganci don dawo da walwalar jama’a kamar yadda take a baya.