Gwamna Al-Makura ya yi wa fursunoni bakwai afuwa
Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya yi wa fursunoni bakwai afuwa a makon jiya, don murnar shiga sabuwar shekara.