✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gobara ta tashi a Ado Bayero Mall 

Ya zuwa yanzu babu cikakken bayani game da tashin wutar.

Gobara ta tashi a babban katin saye da sayarwa na Ado Bayero Mall da ke Jihar Kano.

Ya zuwa yanzu dai babu cikakken bayani game da musababbin tashin wutar, amma jami’an kashe gobara na ci gaba da ƙoƙarin kashe ta.

Tuni aka hana jama’a zirga-zirga a yankin da wutar ta tashi.

Ga hotunan yadda gobarar ta tashi: