✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gasar Olamfik: An dakatar da dan Masar saboda kin gaisawa da dan Isra’ila

A ranar Litinin da ta wuce ne kwamitin shirya gasar Olamfik a kasar Brazil ta bayar da sanarwar dakatar da wani dan wasan Judo mai…

A ranar Litinin da ta wuce ne kwamitin shirya gasar Olamfik a kasar Brazil ta bayar da sanarwar dakatar da wani dan wasan Judo mai suna Islam El Shehaby daga gasar bayan ya ki gaisawa da takwaransa da suka fafata a wasan Judo mai suna Or Sasson jim kadan bayan sun gama wasan.