✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gasar Damben Mota: Bahagon Ebola ya buge Bahagon Maitakwasara

An yi wasan ne a Gidan Damben Ali Zuma dake Dei-dei a Abuja ranar Lahadi.

Rabe Bahagon Ebola ya buge Bahagon Maitakwasara a wasan kusa da  karshe a gasar damben mota da ke gudana a Abuja.

Wasan ya gudana ne a ranar Lahadi 31 ga watan Oktoba, 2021 a Gidan Damben Ali Zuma da ke Dei-dei a Abuja.

An yi wasan ne mako guda bayan bude gasar wadda ’yan dambe goma sha biyu ne suka shiga.

%d bloggers like this: