✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ga su nan zuwa!

A lokacin da ake fama da hare-haren Boko Haram ne a Maiduguri sai wani gailo ya dau wanka ya shiga kasuwa a guje yana fadin…

A lokacin da ake fama da hare-haren Boko Haram ne a Maiduguri sai wani gailo ya dau wanka ya shiga kasuwa a guje yana fadin “Ihu jama’a ga su nan zuwa.” Yana gudu yana ga su nan zuwa. Sai mutane suka fara guje-guje suna neman taimako. Can bayan wadansu samari sun yi gudu sun gaji sai suka ga mutumin yana haki. daya ya ce da shi “Wai su wane ne suka taho ne?” Sai gailon ya ce “Wallahi ma’aikatan NEPA ne, na gan su da tsani sun nufo kasuwa za su yanke wuta!”
Daga 09099886988