✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ga shi kuma ban iya miyar Ahalari ba!

Wani Bazazzagi ya auri wata Bakanuwa bazawara sai yake ganin ya huta da sai ya koya mata karatu. Wata rana ya shirya zai fita kasuwa…

Wani Bazazzagi ya auri wata Bakanuwa bazawara sai yake ganin ya huta da sai ya koya mata karatu. Wata rana ya shirya zai fita kasuwa sai ya ce da matar tasa idan na je kasuwa zan sayo miki Ahalari, sai matar ta ce: “Kash! Ga shi kuma ban iya miyar ahalarin ba!”
Daga 09092969381