✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Filato ta sanya dokar ta baci kan lafiyar mata

Gwamnatin Jihar Filato ta ayyana dokar ta-baci a bangaren kula da lafiyar mata masu juna biyu a fadin jihar. Hukumar Lafiya a Matakin Farko ta…

Gwamnatin Jihar Filato ta ayyana dokar ta-baci a bangaren kula da lafiyar mata masu juna biyu a fadin jihar.

Hukumar Lafiya a Matakin Farko ta Jihar ta sanar da haka a ranar Alhamis 13 ga Agusta 2020.

Ta ce jihar ta ce ta dauki matakin ne a kokarinta na rage mace-macen mata masu juna biyu a fadin jihar.

Karin bayani na tafe………..