✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Fifth Chukker ne ya lashe gasar Polo ta bana a Kaduna

Kulob din Fifth Chukker da ke Kaduna ne ya samu nasarar lashe gasar kwallon Polo  ta bana da ta gudana a Kaduna.  Kulob din ya…

Kulob din Fifth Chukker da ke Kaduna ne ya samu nasarar lashe gasar kwallon Polo  ta bana da ta gudana a Kaduna.  Kulob din ya lallasa na MRS ne da ci 8-7 a ranar Lahadin da ta wuce a filin wasan Polo na Kaduna.