✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Fasa Janye Tallafin Mai: Gwamnoni Sun Goyi Bayan Kungiyar Kwadago

Sabuwar matsayar gwamnonin Najeriya bayan Gwamnatin Tarayya da dakatar da cire tallafin man fetur

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Gwamnonin Najeriya na ganin ci gaba da bayar da tallafin man fetur din da Gwamnatin Tarayya ke yi ba abu ne mai dorewa ba, shi ya sa suke ta neman a cire tallafin domin sanya makudan kudaden da ake kashewa kan tallafin  a wasu bangarori da ’yan Najeriya za su amfana kai-tsaye.

Shirinmu na yau na tafe da bayanan sabuwar matsayar da gwamnonin suka dauka bayan Gwamnatin  Tarayya ta dakatar da shirinta na cire tallafin man.