More Podcasts
Domin sauke shirin latsa nan
Gwamnonin Najeriya na ganin ci gaba da bayar da tallafin man fetur din da Gwamnatin Tarayya ke yi ba abu ne mai dorewa ba, shi ya sa suke ta neman a cire tallafin domin sanya makudan kudaden da ake kashewa kan tallafin a wasu bangarori da ’yan Najeriya za su amfana kai-tsaye.
Shirinmu na yau na tafe da bayanan sabuwar matsayar da gwamnonin suka dauka bayan Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirinta na cire tallafin man.