✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Farfesan Jami’ar Tafawa Balewa ya kubuta daga hannun ’yan bindiga

Ya kubuta bayan shafe sati uku a hannun masu garkuwa da mutane.

Farfesa Aliyu Mohammed tare da matarsa sun kubuta daga hannun wanda suka yi garkuwa da su, bayan shafe kwanaki 21 a hannun masu garkuwar.

A halin yanzu an kwantar da shi a asibiti, inda yake samun kulawa daga wajen likitoci.

Tuni ’yan uwa da abokan arziki suka cika asibitin don taya shi jaje tare da murnar kubutarsa daga hannun ’yan bindigar.

Karin bayani na tafe….

%d bloggers like this: