Ku kalli faifan bidiyon yadda ta’aziyar Aisha Buhari, wadda ta samu rakiyar Gwamnan Jihar Gombe, Ibrahin Hassan Dankwambo a gidan sanata Danjuma Goje.
a bidiyon, Sanata Danjuma ya ce tun da suka rantsar da Dankwambo, bai sake zuwa gidansa ba duk da cewa da can gidan wajen zuwansa ne.