✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

EFCC ba ta da hurumin gurfanar da alkalai-Kotu

Kotun daukaka kara jiya ta zartar da hukuncin cewa Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da Ta’annutin Kudi ta EFCC ba ta da hurumin…

Kotun daukaka kara jiya ta zartar da hukuncin cewa Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da Ta’annutin Kudi ta EFCC ba ta da hurumin bincike tare da gurfanar da alkalai da suke  kan aiki.
Kotun wacce Mai shari’a Adejumo Obaseki yake yi wa alkalanci a Legas ta bayyana cewa hukumar za ta iya gurfanar da alkalan ne kawai bayan cibiyar shari’a ta kasa ta kore su daga aiki.