✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Doki ya mutu a lokacin gasar kwallon Polo a Bauchi

Wani abu mai kama da almara ya faru a ranar Asabar da ta gabata a Jihar Bauchi bayan wani doki da ake fafatawa da shi…

Wani abu mai kama da almara ya faru a ranar Asabar da ta gabata a Jihar Bauchi bayan wani doki da ake fafatawa da shi a gasar kwallon dawaki (Polo) da aka shirya a Jihar Bauchi ya yanke jiki ya fadi matacce a lokacin da wasa ke gudana.