✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dawurwurin durwa

Tun farkon makon da ya arce aka samu wani Mista Ci-wake da ya kamu da ‘DAWURWURIN DURWA, har ya karke da kakaba wa durwan kolonsa…

Tun farkon makon da ya arce aka samu wani Mista Ci-wake da ya kamu da ‘DAWURWURIN DURWA, har ya karke da kakaba wa durwan kolonsa lakabin BABAN-BURIN-HURIYYA, al’amarin da ya janyo jami’an tsaro masu takun dan kulki dakon giwa hula bugu da kari suka danko shi.