✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dalilin da ya sa na kirkiro Mujallar Tauraruwa ta DVD – Bashir Liman

Bashir Musa Liman, dan jarida ne da ke kawo labaran nishadantarwa, a kwanakin baya ya kirkiro ‘Mujallar Tauraruwa’ wadda ta kunshi hira da jarumai da…

Bashir Musa Liman, dan jarida ne da ke kawo labaran nishadantarwa, a kwanakin baya ya kirkiro ‘Mujallar Tauraruwa’ wadda ta kunshi hira da jarumai da mawaka da sauran masu ruwa-da-tsaki a masana’anatar fina-finan Hausa (Kannywood). A hirarsa da Aminiya ya bayyyana abubuwan da mujallar ta kunsa, kalubalen da ya fuskanta kafin ya kai ga shirya ta, kuma ya bayyana dalilin da ya kirkiro da mujallar: