✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dalilin Da Maza Ke Haura Shekar 40 Babu Auren Fari

Maza da dama na son aure amma fargabar ɗawainiya ta hana su.

More Podcasts

Maza da dama na son aure amma kuma su kan ce fargabar ɗawainiya ta hana su.

Wasu kuma na cin karo da ƙalubale tun a wajen nema, lamarin da ya sa suke zarta shekarun samartakansu  ba aure.

Shin da gaske ne abin da suke cewa fada na cin karo da kalubale bayan aure?

Ku biyo mu cikin shirin Daga Laraba na wannan makon inda muka duba yadda wasu mazan kan shafe sama da shekara 40 babu aure.

Domin sauraren shirin, latsa nan