Direbobin tirela masu digiri da kamfanin dangote ya dauka aiki suna ci gaba da samun horo a Cibiyar nazarin harkokin sufuri da ke Zariya, inda suka nuna cewa kodayake ba su taba tuka tirela ba amma aikin ba zai gagare su ba.
Dalilanmu na son zama direbobin tirelolin dangote -Masu digiri
Direbobin tirela masu digiri da kamfanin dangote ya dauka aiki suna ci gaba da samun horo a Cibiyar nazarin harkokin sufuri da ke Zariya, inda…