dalibai sun yi zanga-zangar kan cire Shugaban Jami’ar Jihar Kano
daliban Jami’ar Jihar Kano da ke Wudil sun gudanar da zanga-zangar lumana don nuna adawa da cire shugaban jami’ar a ranar Litinin da ta gabata.