✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Daga Laraba: Yadda Za A Magance Matsalolin Ranar Zabe

Bayanin matsalolin da ake fuskanta a ranar zabe da kum ahanyoyin warware su.

Domin sauke shirin latsa nan

’Yan Najeriya na fuskantar matsaloli da dama a lokacin zabe, musamman ranar zabe, duk kuwa da cewa za a iya magance matsalolin idan aka bi hanyoyin da suka dace.

Shirin Daga Laraba na wannan makon, ya zakulo irin matsalolin da ake fuskanta a lokacin zabe da kuma hanyoyin da za a bi domin warware su.