✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Yadda Sabbin Ma’aurata Ke Morewa A Ramadan

A watan Ramadan sabbin ma'aurata na alfahari da azuminsu na farko a gidan aure.

More Podcasts

A watan Ramadan sabbin ma’aurata na alfahari da azuminsu na farko a gidan aure.

Shin mene ne abin da yake kayatar da gidan aure musamman a wannan lokaci na Ramadan? Ya ya kamata ma’aurata su kasance?

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tattauna yadda ma’aurata ke samun tabarruki da falala a yanayinsu na farko.

Domin sauke shirin, latsa nan