✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Yadda Rabon Gado Ke Neman Zama Tarihi

Saurari yadda ’yan uwan mamata ke kin yin rabon gado da kuma mawuyacin halin da hakan ke jefa magada da dama

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Rabon gado wajibi ne ga Musulmi, amma a yanzu magada na yawan kokawa bisa yadda ’yan uwansu ke kin bari a raba musu gado ko suke cinyewa.

Shin me ke sa a cinye gado a wannan zamani?

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya dubi irin mawiyacin halin da rabon gado ya stinci kansa, da kuma yadda yake jefa magada da dama cikin tasku.