✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Press To Play

DAGA LARABA: Yadda cin zarafi da bidiyon tsiraici ke zama ruwan dare

Shirin ya yi duba a kan abubuwan da ke jawo wannan matsalar

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

A yan shekarun nan, amfani da bidiyon tsiraici domin cim ma burika na neman zama ruwan dare a cikin jama’a.

Mene ne aka yi ba dai-dai ba har wannan dabi’a ta samu karbuwa  a tsakanin matasa da wadansu manyan?

Mun tattauna da masu ruwa da tsaki domin gano bakin zaren.